Surorin Kur’ani (72)
Aljani wata halitta ce mai ban mamaki wadda ba za a iya gani ba. Akwai hikayoyi da tatsuniyoyi masu yawa game da aljanu, amma bisa ga ayoyin Alkur'ani mai girma, aljanu halittu ne da suke da kamanceceniya da mutane.
Lambar Labari: 3489031 Ranar Watsawa : 2023/04/24